Ahmad Lawan
An bayyana yadda aka yi jana'izar mahaifiyar tsohon shugaban majalisa Lawan bayan da ta rasu jiya Asabar bayan gajeriyar rashin lafiya da ta yi kwanan nan.
Wasu sun ce akwai wanda ke biyan kudi domin Tajudden Abbas ya rasa kujerarsa. A wani jawabi da aka alakanta da Kungiyar CAPW, an zargi Nkeiruka Onyejeocha da hakan.
Fiye da Naira biliyan 50 za a kashewa ‘Yan majalisar wakilan tarayya domin su gudanar da ayyuka. A irin haka ne ake gina rijiyoyin burtatse, asibiti da sauransu
A hasashenmu, Rabiu Kwankwaso, James Faleke da Aishatu Dahiru Ahmed za su zama Ministoci. Ana sa ran nan gaba sabon Shugaban kasar ya kara yin nadin mukamai.
Ana zargin cewa a lokacin Abdullahi Adamu babu taron da ake gudanarwa, majalisar NWC ta zama ‘yar kallo a APC, Adamu sun yi kama-karya da su ke rike da jam'iyya
Toyota Landcruiser da Toyota Prado za su ci wa ‘Yan Majalisa kusan N50bn a 2023. Sanata Yemi Adaramodu ya ce ‘Yan majalisa za su biya kudin motocin a albashinsu
Abdullahi Adamu yana fuskantar barazana a kan kujerar Shugabancin APC na kasa.Da farko wasu na so shugaban APC ya sauka daga kujerarsa domin ba Kiristoci dama.
Majalisa ta dawo daga hutun sallah yau, abin da ya rage shi ne rabon mukamai da kwamitoci. Babu sabo ko tsohon ‘dan majalisa wajen neman shiga kwamiti mai kyau
Sammako Sanatoci su ka yi wajen zuwa majalisar tarayya a ranar da za ayi zabe. Sanatan Ekiti ya ce sun yi kwanaki babu barci saboda yakin zaben Akpabio/Barau.
Ahmad Lawan
Samu kari