Ahmad Lawan
Za a ji sabon shugaban kasa ya na so mutanensa sun rike Majalisa. Bola Tinubu zai sa labule da Gwamnoni da shugabannin APC da kuma zababbun Sanatocin jam’iyyar
Majalisar dattawa ta amince wa shugaban kasa Bola Tinubu ya nada masu ba shi shawara guda 20, shugaban majalisar, Ahmed Lawan shi ya karanta wannan takarda.
Bola Ahmed Tinubu ya umurci Ahmad Lawan, shugaban majalisar dattawa ta 9 da Femi Gbajabiamila, kakakin majalisa ta 9 su warware rikicin shugabancin majalisa.
Bola Tinubu ya gayyaci ‘Yan Majalisar PDP, LP, SDP, YP da NNPP zuwa Aso Rock. Sabon shugaban kasar ya dade ya na son zama shugaban Najeriya tun a shekarun baya.
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan ya bayyana cewa bai taba sha'awar neman kujerar majalisar dattawa ba a wannan karon, inda ya ce ya bada tasa gudumawar.
Ana kukan rashin kudi, Majalisa za ta biya Sanatoci da ‘Yan Majalisa N30bn. An ware biliyoyin kudi da nufin biyan giratuti ga ‘dan majalisa da zai koma ofis ba.
Shugaban majalisar dattawa, sanata Ahmad Lawan, ya musanta cewa yana takarar neman shugabancin majalisar dattawa ta 10. Sanatan ya ce ƙarya ce kawai ake masa.
Ahmad Lawan zai fito sake neman kujerar Shugaban Majalisa. Rabuwar da aka samu tsakanin jam’iyyar APC ya jawo shugaban majalisar zai nemi ya sake yin takara.
Godswill Akpabio ya ce Sanatoci kusan 70 ke goyon bayan shi, kuma adadin ‘yan bangarensa za su iya kai 86, ya shaida haka ne da ya gana da Gwamnan jihar Legas.
Ahmad Lawan
Samu kari