Gwagwalada Abuja
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ce zanga-zangar ma’aikata kan tsige shugabannin hukumomi a Abuja baya damunsa domin dai abun da yake aikatawa shine daidai.
Cikakkun sunayen filaye 165 da ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya soke takardun filayensu sun bayyana. Peter Obi cikin wadanda aka kwace filayensu.
Matasa sun farmaki wani mutumi a babban birnin tarayya kan zarginsa da sace mazakutar wani fasinja a garejin motar Wazobia da ke yankin Gwagwalada a Abuja.
Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, ya yi umurnin rusa shahararriyar kasuwar Kilishi da ke yankin Area 1 a Abuja saboda cunkoso da rashin tsafta.
Magoya bayan Tajudeen Baruwa da Badru Agbede sun sanya mutanen Abuja cikin firgici bayan sun ɓarke da rikici wanda har harbe-haben bindigu aka yi.
Nyesom Wike, ministan birnin tarayya ya caccaki wasu jami’an hukumar raya babban birnin tarayya (FCTA) saboda tangardar da aka samu a wajen wani taro.
A wasu jihohi ana dalabari za ayi ruwa kamar da bakin kwarya a Najeriya, sai kuma ga labarin annobar da aka jawo na cin kasa da aka samu wajen satar ma'adanai.
Gwamnati ta rusa shagunan kwano da mutane su ka kafa a Abuja. FCTA ta ce idan aka gama rusau, za a zo da tsarin da zai dauki ‘yan kasuwan da ke naman abinci.
Bincike ya gano ikirarin da aka yi a wani bidiyon TikTok cewa ministan Abuja, Nyesom Wike, ya yi umurnin rusa tashar motar Jabi a Abuja karya ne ba gaskiya ba.
Gwagwalada Abuja
Samu kari