Aminu Bello Masari
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya yi jawabin bankwana ga al'ummar jihar Katsina, inda ya nemi da su yafe masa kurakuran da ya tafka a mulkinsa.
Wani na-kusa da Asiwaju Bola Tinubu ya yi bayani kan shirin Gwamnati mai zuwa, ya ce Bola Tinubu zai yi sakayya ga Gwamnoni masu barin-gado da suka taimake shi.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya ce shi da sauran gwamnonin arewa sun marawa Bola Tinubu baya ne domin cika sharadin tsarin karba-karba a APC.
Majalisar wakilai ta Najeriya ta samu shugabanni daban-daban tun shekarar 1999 zuwa yanzu da Honarabul Femi Gbajabiamila ke jagorantarta kafin zaban Hon Abbas.
Gwamnan Katsina, Aminu Bello Masari ya sake korar wasu manyan jami'an gwamnatinsa guda uku da suka hada da Alhaji Bilyaminu Mohammed Rimi da Amina Lawal Dauda.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya nuna jin dadinsa bayan INEC ta sanar da Bola Tinubu a matsayin zababben shugaban kasa a Najeriya, yace yayi daidai
Gwamnan jihar Katsina, Alhaji Aminu Bello Masari, ya fusata da gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele, yace ɗan adawa ne kuma ƴakar jam'iyyar APC yake.
Gwamnan jihar Kastina, Aminu Bello Masari ya bukaci daukacin bankuna da yan kasuwa a jihar da su ci gaba da karbar tsoffin kudi daga wajen abokan harkarsu.
Kungiyar kiristocin Najeriya, CAN, ta karrama Gwama Masari da lambar yabo ta 'Abokin Coci' saboda kyakkyawan shugabanci da yi wa coci da kirista hidima a jihar.
Aminu Bello Masari
Samu kari