Wahalar man fetur a Najeriya
Babban manajan darektan hukumar NNPC, Mele Kyari ya ce rarraba man fetur zai tabbata cikin makwanni kadan masu zuwa, Vanguard ta ruwaito. Manajan ya ce zuwa kar
Bayan fama da hauhawar farashin kayan masarufi da yan Najeriya ke yi, an shiga fama da wahala da tsadar man fetur sakamakon matsalar gurbataccen mai da aka kawo
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa a jihar Kano ta kama wasu manajoji hudu da wasu ma’aikatan mai guda biyu kan kara kudin man fetur.
Wasu masu gidajen mai a kasar nan sun zama yadda suka zama, inda aka koma sayarwa mutane ruwa a madadin man fetur a wasu gidajen man. Wani ya koka akan haka.
Majalisa ta fahimci akwai cutarwa wajen shigo da man fetur da lalatacce ne cikin kasar nan, ta umarci NNPC ya dakatar da kamfanonin da ke hannu a shigo da man.
Yan kasuwar mai sun yi hasashen cewa gwamnatin tarayya ta hukumar kula da man fetur na iya mayarwa masu kawo mai daga waje gurbataccen man fetur da ya shigo.
Wani bidiyon da ya yadu a kafar sada zumunta ya bayyana yadda wani gidan mai ke sayar da gurbataccen man ga kwastomomi yayin da man fetur ke kara tsada a kasar.
Makonni biyu bayan dakatad da cire tallafin man fetur da gwamnatin tarayya tayi, asusun lamunin duniya IMF ya sake kira ga Najeriya tayi gaggawa cire tallafi.
Gwamnatin tarayya a ranar Talata ta sanar da cewa an dakatad da cire tallafin man fetur na tsawon watanni goma sha takwas (18). Hakan na nufin cewa za'a cire ta
Wahalar man fetur a Najeriya
Samu kari