Wahalar man fetur a Najeriya
Ministar kudi, kasafin kudi da shirye-shiryen kasa, Zainab Ahmad Shamsuna, ta bayyana cewa Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari zata cire tallafin man fetur a 202
Gwamnatin Najeriya ta ce zata cire tallafin man fetur, wannan yasa ake ta cece-kuce akan lamarin. Shehu Sani ya bayyana irin abubuwan da zasu faru idan aka yi h
Kungiyar dalibai ta Nigeria, NANS ta yi barazanar rufe kasar nan matsawar gwamnatin tarayya ta tabbatar da sabon farashin man fetur, The Nation ta ruwaito.
Legas - Kungiyar yan kasuwan mai masu zaman kansu IPMAN sun ta bayyana cewa tana maraba da shirin cire tallafin man fetur da gwamnatin tarayya ke yi a 2022.
Birnin tarayya Abuja - Kungiyar kwadagon Najeriya NLC ta yi Alla-wadai da shirin kara farashin man fetur da Gwamnatin tarayya ke shirin yi a sabon shekara 2022.
Asusun Lamunin duniya IMF a ranar Juma'a ya yi kira ga Gwamnatin Najeriya ta cire tallafin man fetur da na wutar Lantarki gaba daya a farko-farkon shekarar 2022
Rahotannin da muke samu da sanyin safiyar nan daga jihar Ogun, sun bayyana cewa wata tanka makare da man fetur ta fashe a kan hanyar Ibadan-Legas, ta kashe 5.
Kamfanin man fetur na ƙasa (NNPC) ya yi kira ga yan Najeriya su kwanyar da hankulansu domin babu maganar fuskantar karin farashin man fetur a ƙasa kuma babu cun
Farashin man fetur na shirin tashi, lamarin da ya kai ga samun karancin man ababen hawa a jihar Kano. Matafiya sun makale a wasu sassa daban-daban na jihar Kano
Wahalar man fetur a Najeriya
Samu kari