Yan Kwallo
Saura mako daya a fara gasar kwallon duniya a kasar Qatar, kasashen 32 da zasu hallara sun fitar da sunayen yan kwallon da zasu wakilcesu a gasar kwallonn.
Ana saura kwanaki goma sha daya a fara taka ledar gasar World Cup a birnin Doha kasar Qatar, wasu shahrarrun yan kwallon sun gamu da ibtila'in raunuka yanzu.
Kyaftin din kungiyar Super Eagles, Ahmed Musa ya gina katafariyar makaranta inda ya karanta iyayensaa Musa da Sarah ta hanyar sanyawa makarantar sunayensu.
A makon da ya wuce ne aka ji Iker Casillas ya shaidawa Duniya yana neman maza, daga baya ya goge maganar, tsohon 'dan wasan na kasar Sifen ya bada uzurinsa.
Tsohon Kyaftin din Kungiyar kwallon kafa ta Najeriya, Super Eagles, Mikel Obi ya yi murabus daga wasan kwallon kafa bayan shekaru 20 yana wasan. Tsohon dan wasa
Za a ji Hukumar kwallon kaf ana FIFA ta dauki mataki a kan kungiyar wasan kwallo All India Football Federation. Yau aka haramtawa Kasar Indiya buga wasan kwallo
Wasu miyagun yan bindiga masu garkuwa da mutane sun sace wasu mata yan kwallon kafa a Najeriya yayin da suke kan hanyar komawa Jihar Edo daga jihar Delta .
Za a ji labari ‘Dan kwallon Duniya Neymar Jr. da Mahaifinsa da Shugabannin Barcelona za su fuskanci kuliya a game da sayen shi da aka yid aga Santos a 2013.
Akwai jita-jitan cewa Cristiano Ronaldo yana neman kai da Manchester United ko ana neman kai shi. Bayern Munich ta zama Kungiya ta biyar da ta ki karbarsa.
Yan Kwallo
Samu kari