Yan Kwallo
Tsohon Kyaftin din Kungiyar kwallon kafa ta Najeriya, Super Eagles, Mikel Obi ya yi murabus daga wasan kwallon kafa bayan shekaru 20 yana wasan. Tsohon dan wasa
Za a ji Hukumar kwallon kaf ana FIFA ta dauki mataki a kan kungiyar wasan kwallo All India Football Federation. Yau aka haramtawa Kasar Indiya buga wasan kwallo
Wasu miyagun yan bindiga masu garkuwa da mutane sun sace wasu mata yan kwallon kafa a Najeriya yayin da suke kan hanyar komawa Jihar Edo daga jihar Delta .
Za a ji labari ‘Dan kwallon Duniya Neymar Jr. da Mahaifinsa da Shugabannin Barcelona za su fuskanci kuliya a game da sayen shi da aka yid aga Santos a 2013.
Akwai jita-jitan cewa Cristiano Ronaldo yana neman kai da Manchester United ko ana neman kai shi. Bayern Munich ta zama Kungiya ta biyar da ta ki karbarsa.
Za a ji labari na wasanni, Kasashe uku suka yi tarayya domin daukar nauyin ‘World Cup’ na shekarar 2016. Wadannan kasashe sun hada da Amurka, Kanada da Mexico.
Tsohon tauraron dan kwallon nahiyar Anfrika kuma na kasar Kamaru, Patrick Mboma, ya Musulunta ranar Juma'a da ta gabata a Masallacin Bonamosadi dake Douala.
Kimanin watanni biyu bayan kammala gasar cin kofin nahiyar Africa ta AFCON a Kamaru, sabbin motoccin bus 89 da aka yi amfani da su wurin jigilar yan wasa da was
Wani likita da ke aiki da kungiyar wasan kwallon kafar nahiyar Afirka, CAF, Dr. Joseph Kabungo ya mutu jim kadan bayan Ghana ta cire Najeriya a gasar kwallon ka
Yan Kwallo
Samu kari