Yaki da cin hanci a Najeriya
Shugaban hukar yaƙi da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, Muhuyi Magaji, ya ce akwai wasu mutane da suka fara azazzala masa kan ya buɗe babin binciken Abba.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano (PCACC) ta sake shigar da sabbin tuhume-tuhume kan Abdullahi Ganduje da suka shafi karkakatar da kudi.
Hukumar EFCC ta ce har yanzu tana kan gudanar da bincike game da zargin karkatar da kudi da ake yi wa tsohuwar ministar jin kai Betta Edu da kuma Halima Shehu.
Rahotanni sun bayyana cewa an gurfanar da Emefiele tare da Henry Isioma Omoile a gaban kotun mai shari’a Rahman Oshodi kan sabbin tuhume-tuhume 26.
Yayin gwamnatin jihar Kano ta kafa kwamitin binciken Abdullahi Ganduje, jam'iyyar APC a jihar ta ba da shawarar fara binciken badakalar da Rabiu Kwankwaso ya yi.
Wasu sabbin takardun kotu sun bankado yadda tsohon gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya siyar da kamfanin auduga ga iyalansa ba bisa ka’ida ba.
Hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziki zagon kasa EFCC ta sake shigar da sababbin tuhume-tuhume na cin hanci kan tsohon gwamnan CBN, Godwin Emefiele.
Gwamna jihar Jigawa, Umar Namadi ya dakatar da kwamishinan kasuwanci, Alhaji Aminu Kanta kan zargin karkatar da kayan tallafin Ramadan da ake rabawa a jihar.
Abdullahi Umar Ganduje ya mayar da martani kan kwamitin da gwamnatin Kano ta kafa da zai binciki yadda ya tafiyar da mulkinsa daga 2015 zuwa 2023.
Yaki da cin hanci a Najeriya
Samu kari