
Femi Fani Kayode







Femi Fani-Kayode ya yi wa dan takarar gwamna na jam’iyyar PDP a jihar Kogi, Dino Melaye ba’a kan gayen da ya sha a zaben gwamna na ranar Asabar, 11 ga watan Nuwamba.

Femi Fani Kayode ya ce abin da Gumi ya fada game da Nyesom Wike za su hargitsa kasar nan da yaki, sai an taka masa burki. Sadaukin Shinkaffi ya yi wa malamin raddi.

Sojojin da suka kifar da gwamnatin farar hula ta Shugaba Ali Ondimba Bango na Gabon, sun bayyana manya-manyan dalilan da suka Sanyasu aiwatar da juyin mulki.

Tsohon ministan harkokin jiragen sama, Femi Fani-Kayode ya ce ko kadan bai yi mamakin faruwar juyin mulki ba a kasar Gabon inda ta ce sauran kasashe su shirya.

Mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima, ya bayyana cewa Najeriya na cikin gagarumar matsala a halin da ake ciki ta fuskar tattalin arziƙi da kuɗaɗen shiga.

Femi Fani-Kayode da Festur Keyamo (SAN) sun goyi bayan zabin shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu na ministocin rukuni na biyu, sun ce baki ɗayansu sun cancanta.

Kungiyar raya tattalin arziƙin ƙasashen Afrika (ECOWAS), ta tura tawagar sasanci zuwa jamhuriyar Nijar domin tattaunawa da sojojin da suka kifar da gwamnatin.

Jigo a jam'iyyar APC mai mulki, Femi Fani-Kayode ya aika da wani saƙo mai zafi ga shugabannin soji na kasashen Nijar, Mali da Burkina Faso. Ya ce Najeriya.

Femi Fani-Kayode ya taya kakakin majalisar wakilai mai barin gado, Femi Gbajabiamila, murna kan zargin nada shi a matsayin shugaban ma’aikatan shugaba Tinubu.
Femi Fani Kayode
Samu kari