Femi Fani Kayode
Femi Fani-Kayode ya zargi Atiku Abubakar da shirya kifar da gwamnati. Hukuma na neman jigon APC bayan cewa ana shirin juyin-mulki, ya cire Atiku daga zargi.
‘Dan takaran kujerar shugaban kasa a jam’iyyar adawa ta PDP, Atiku Abubakar yana so Jami’an tsaro su kama Darektan yakin zaben APC kan zargin kifar da gwamnati.
Fani-Kayode, direktan watsa labarai na kwamitin yakin neman zaben Tinubu yayi martani ga Pa Adebanjo,kan cewa kirista ba zasu sake mulki ba idan Obi ya sha kaye
Direktan karamar kwamitin watsa labarai na kwamitin kamfen din takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, ya ce yana tare da aladu ne lokacin da ya ke sukar Tinubu
Femi Fani Kayode wanda ya shahara da suna @realFFK a kafar Tuwita ya sake bayyana inda dan takaran kujerar shugaban kasan jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya shiga
Tsohon Minista, Femi Fani-Kayode ya bayyana cewa babu wani mahaluki a doron kasa da zai iya daukar ran dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC sai Allah.
Sanata Dino Melaye ya jefa Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na PDP a rikici yayinda yayi subutan baki a Maiduguri, ya fadawa yan Najeriya su 'zabi APC'
Femi Fani-Kayode, jigon jamiyyar All Progressives Party, APC, ya zargi Atiku Abubakar dan takarar shugaban kasa na PDP da alaka da yan ta'ada dake kisa a arewa.
Tsohon ministan kasar, Femi Fani-Kayode, ya bayyana cewa shaidanun da ke cikin jam’iyyar APC duk sun koma PDP tun bayan da ya dawo jam’iyyar mai mulki a 2021.
Femi Fani Kayode
Samu kari