Ma'aikatar Ilimin Najeriya
Gwamnatin tarayya ta sanar da rufe kwalejoji 22 na bogi da ba su da rajista da gwamnatin tarayya. Hakan na cikin kokarin yaki da takardun bogi a fadin Najeriya.
A labarin nan, za a ji yadda jama'a ke sama da 4000 ke fafutukar ganin an dauke su aiki a kwalejin fasaha ta Jalingo da ke da guraben aiki ga mutane 98 kacal.
Gwamnatin Najeriya za ta fara ba iyaye tallafin kudi domin mayar da yara makaranta. An bayyana shirin karin kudin tallafin karatu ga dalibai a matakai daban daban
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmes Tinubu ta ba sababbin jami'o'i 9 lasisin fara aiki a Kadun, Legas da wasu jihohi 7a Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin tarayya ta fara biyan hakkokin ma'aikatan da ta rike na watanni biyu, yayin da ya rage na sauran watanni uku.
A labarin nan, za a ji cewa wani fitaccen mai rajin kawo ci gaba a jihar Yobe, Alhaji Kashim Tumsah, ya mika kyaututtuka ga daliban jihar da suka yi bajinta a Turai.
Majiyoyi sun tabbatar da cewa wata daliba ‘yar jihar Yobe, Nafisa Abdullah Aminu, ta lashe gasar Turanci ta duniya, inda ta doke dalibai daga ƙasashe 69.
Bayanai sun nuna cewa NDLEA da gwamnati sun gano illar Ƙwaya ga ɗalibai. An faɗi matakin da za a ɗauka don daƙile amfani da ita musamman a jami'o'i.
A labarin nan, za a ji yadda bidiyon da fitaccen ɗan gwagwarmaya, Ɗan Bello ya wallafa a shafin Facebook ya kai ga gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano.
Ma'aikatar Ilimin Najeriya
Samu kari