Ma'aikatar Ilimin Najeriya
Ministan ilimi Adamu ya jinjina wa gwamnatin jihar Kano kan matakan da ta dauka domin magance lamarin mutuwar Hanifa Abubakar, wacce malaminta ya kashe ta.
Gwamna Yahaya Bello ya bayyana cewa dokar ilimi ta jihar Kogi na 2020 ya haramtawa yara da shekarunsu ya kai na zuwa makaranta su rika yawo a titi a lokacin zuw
Gwamnatin Najeriya ta shirya karbo wani sabon bashi domin tallafawa wasu jihohin wajen koyarda larabci da turanci. Wannan bashin dai za a karbo shi ne daga bank
Ministan ilimin Najeriya ya bayyana cewa, Najeriya ba ta da isassun likitoci, kuma shekaru sama da 120 za a dauka kafin a iya cike irin wannan gibin a Najeriya.
Gwamnatin tarayyar Nigeria ta shirya kaddamar da shirin ta na ilimantar da ‘yan Najeriya miliyan 2 duk shekara don daga mu su darajar su wurin samar da ci gaban
Kano - Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya amince da bukatar shugabannin kwalejin Sa'adatu Rimi na ɗaga likafar kwalejin zuwa matsayin jami'a.
Gwamnatin shugaba Buhari ta bayyana cewa, za ta fara biyan daliban jami'a da ke digiri da kuma masu NCE dake karanta fannin ilimi a makarantun gwamnati....
Kwararren malami kuma shugaban Jami'ar Al-Istiqamah da ke jihar Kano ya bayyana wasu abubuwan da suka jawo tabarbarewar ilimi da jarrabawa a Arewacin Najeriya.
Masani a fannin ilimin koyarwa ya bayyana cewa, Najeriya tana da malaman makaranta masu kwazo da kwarewar da za su iya gogayya da kowane malami a duniyar nan.
Ma'aikatar Ilimin Najeriya
Samu kari