Babban kotun tarayya
Dan takarar gwamnan PDP ya tashi a tutar babu, kotu ta hana shi yin takara bayan da aka zauna zaman gano yadda aka yi zaben fidda gwanin gwamna a Akwa Ibom.
Kotun daukaka kara mai zama a Adi Ekiti babban birnin jihar Ekiti ta kori karar da ɗan takarar Social Democratic Party, Segun Oni, ya shigar gabanta kan zaben.
Wata kotun sauraron laifuka na musamman a Legas ta yanke wa Dr John Abebe, sirikin tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo daurin shekaru bakwai a gidan yari
An sake gurfanar da Murja Ibrahim Kunya gaban ALkalin kotun shari'a bayan zaman gidan yarin da aka jefata kafin sake zaman kotu. Alkalin yau ya ce a cigabaeta.
Shugaban kasa ya yi wa hukuncin Kotun koli hawan kawara wajen dawo da tsohuwar N200. Muhammadu Buhari ya dauki matakin da ya ci karo da hukuncin Alkalan kasar.
Gwamnatin tarayya na neman ayi sulhu kan shari’ar canjin kudi. Nasir El-Rufai ya fadi dalilin Gwamnonin Jihohi na kin yin sulhu da Gwamnatin tarayya kan batun.
A yau ne aka zauna a kotu don duba yiwuwar tsawiata wa'adin daina amfani da tsoffin Naira. Kotun koli ta yi hukunci, ta bayyana lokacin da za a ci gaba da zama.
Wasu gwamnonin Najeriya sun maka Gwamnatin tarayya a gaban kotun koli kan wa’adin da ta dina na daina amfani da tsofaffin takardun N200, N500 da N1000 a kasar.
Gwamnatin tarayya ta mayar da martani mai zafi game da hukuncin da kotun koli ta yanke kan haramta hana amfani da tsaffin takardun Naira baya ranar 10 Febrairu.
Babban kotun tarayya
Samu kari