Gwamnatin Najeriya
Sheikh Ibrahim Ahmad Maqary ya soki tsare ƙananan yara saboda zargin cin amanar ƙasa da kifar da gwamnati. Limamin na ganin alkalai da jami’an tsaro sun yi zalunci
Aliyu Usman Tilde ya kare ministan harkokin ilmi da aka yi waje daga majalisar FEC a watan Oktoba. Idan aka bi ta shi, Farfesa na cikin wadanda suka fi kowa kokari
Kamfanin BUA foods Plc ya fitar da bayanin ribar da ya samu a cikin watanni tara, wanda ya fara daga watan Janairu zuwa Satumba 2024, inda ya samu N1.07trn
Hadimin shugaban kasa ya ce Bola Tinubu yana kwana ba ya barci saboda aiki da ya ke wajen ganin Najeriya ta dawo daidai. Ya bukaci yan Najeriya su kara hakuri.
Gwamnonin jihohin Najeriya sun yi tir da yadda matsalar man fetur ta ƙi ci ta ƙi cinyewa bayan albarkar mai da ke danƙare a ƙasar, kuma su na ganin haka bai dace ba.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya ba da mamaki bayan nada ministoci guda hudu daga jiha daya da ke Kudu maso Yammacin kasar nan, wato jihar Ondo.
Mai sharhi kan al'amuran yau da kullum kuma mai bibiyar harkokin gwamnati, Mahdi Shehu ya tona dalilin karuwar rashin cigaba a Arewacin Najeriya.
Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu a majalisar dattawan Najeriya, Ali Ndume ya fusata da kokarin Kara kudin haraji da gwamnatin Bola Tinubu ke kokarin yi.
Bankin Duniya Duniya ya yi hasashen da zai shafi kasashen duniya a shekarun 2025 da 2026 a bangaren fetur da kayan abinci, amma matsalar tsaro zai kawo cikas.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari