Nade-naden gwamnati
Shugaban hukumar kwashe shara ta jihar Kano (REMASAB) kuma sanannen dan siyasa, Alhaji Ahmadu Haruna Zago ya yi bankwana da duniya bayan fama da jinya.
Yayin da ake tababa kan kafa kotunan Shari'ar Musulunci, Kungiyar Malaman a yankin Yarbawa sun koka kan wariya wajen nade-naden muƙamai a gwamnatin Bola Tinubu.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya umarci ministocin gwamnatinsa su fito su gaya wa ƴan Najeriya ayyukan da suka yi tun bayan naɗa su a muƙamin.
Gwamnan Kebbi, Dr. Nasir Idris Kauran Gwandu ya kori sakatarorin ilimi na ƙananan hukumomi 21 da ke faɗin jihar, ya gode da gudummuwar da suka bayar.
Gwamnan jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya gargadi mukarraban gwamnatinsa. Ya gaya musu cewa dole ne su zage damtse domin kujerunsu ba su da tabbas.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya yi sababbin nade-nade a gwamnatinsa. Gwamnan ya nada sababbin kwamishinoni da za su yi aiki a gwamnatinsa.
Gwamnan Francis Nwifuru na jihar Ebonyi ya dawo da kwamishinoni guda uku da aka dakatar, ciki har da na Kananan Hukumomi, Lafiya, da Albarkatun Ruwa.
Yayin da yan adawa suka taso gwamnatin Bola Tinubu a gaba kan salon gwamnatinsa, an bukaci Ministoci daga Arewa su kare shi daga caccakar masu suka.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule.ya yi taron bankwana da dukkan hadimansa da ya naɗa, ya sanar da su cewa ya sallame su daga aiki nam take.
Nade-naden gwamnati
Samu kari