Malaman darika
Majalisar shura ta jihar Kano ta sanar da dakatar da Malam Lawan Triumph daga yin wa'azi har sai ya kare kansa a gaban majalisar kamar yadda aka kai kokensa gabanta.
Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun ya yi jimami tare da mika sakon ta'aziyya bisa raauwar Khalifofin Darikar Tijjaniyya na jihohin Kwara da Osun.
Gwamnatin Kano ta tabbatar da karbar korafe korafe game da Sheikh Lawal Shuaibu Triumph. Gwamnatin Abba Kabir ta mika korafin ga majalisar shura ta Kano.
Rundunar yan sanda ta cafke wani malami a makarantar Tsangya bisa zarginsa da azabtar da dalibin makarantar a yankin karamar hukumar Darazo a Bauchi.
Yayin da ake mukabala tsakanin mawakan yabon Annabi SAW, Hukumar tace fina-finai ta Kano ta hana duk wani muhawara tsakanin mawakan a jihar saboda rikice-rikice.
Farfesa Ibrahim Ahmad Maqari ya musanta rahoton da ake yadawa cewa na nada shi daya daga cikin limaman ka'abah inda ya jaddada cewa kwata-kwata ba gaskiya ba ne.
Dakarun yan sandan Najeriya sun damke mutane 30 da ake zargi da aikata ayyukan ta'addanci da wasu miyagun laififfuka a wuraren tarukan Maulidi a Minna.
Yayin da ake maganar hada kan malaman Izalah da darika, Sheikh Ishaq Adam Ishaq ya bayyana matsayarsa kan lamarin a faifan bidiyo inda ya soki shirin.
Gwamnatin Sokoto ta kaddamar da biyan alawus ga limamai da ladanai tare da tallafa wa masallatan Juma’a domin karfafa addini da koyar da Alkur’ani.
Malaman darika
Samu kari