Yan bindiga
Rahoton da ke iso Legit.ng Hausa ya bayyana cewa wasu 'yan bindiga sun sake kai hari jihar Kaduna sun sace mutane sama da goma, sun harbe wani mutum ya mutu.
Labarin da muka samu daga fadar gwamnatin jihar Filato sun tabbatar da cewa an yi garkuwa da matar mataimakin shugaban ma'aikatan gidan gwamnatin ranar Talata.
Jam'iyyar APC mai mulki a kasar ta yi martani kan harin yan bindiga a Zamfara, ta bayyana cewa kashe-kashen da aikatawa mutanen jihar ba zai tafi a banza ba.
Masu garkuwa da mutane su sace tsohon kakakin majalisar jihar Imo, Lawman Duruji. An sace shi a karamar hukumar Ehime Mbano yana dawowa daga wani taro a Imo.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya jajantawa al'umma da kuma gwamnatin jihar Zamafara, bisa kisan kiyashin da yan bindiga suka yi .
Acikin rashin kyautawar 'yan ta'addan da miyagun al'amuran da suka aiwatar a arewa maso yamma da arewa ta tsakiya,sun gigita yankunan inda ake ganin zubda jini.
Yayin da 'yan bindiga da suke kokarin tserewa daga luguden wutar sojoji suka ratsa kauyuka, jami'an tsaron sirri na sojoji sun yi ta kokarin amso mutane a daji.
Rahoton da muke samu daga iyalan malamin kwalejin ilimi da fasaha dake Gusau, na nuna cewa yan bindiga sun sako mutum 3 da suka sace bayan biyan su kudin fansa.
A wani matakin inganta tsaro a jihar Kaduna, gwamnatin jihar Kaduna ta ba da umarni ga makarantun gwamnati a jihar su koma karatu na tsawon kwanaki hudu a mako.
Yan bindiga
Samu kari