Yan bindiga
Majalisa ta bukaci gwamnatin tarayya da ta tura sojoji na kasa da sama, da sauran jami’an tsaro domin su kai yaki har zuwa sansanin yan bindigar don kawar dasu.
Yan bindiga sun sake kashe jami'an tsaro 19 cikinsu akwai sojoji 13, a jihar Kebbi, a cewar wata majiyar tsaro da mazauna gari a ranar Laraba, rahoton The Punch
Wasu mutum goma da ake zargin masu garkuwa da mutane ne da suka addabi yankin Obbo-Aiyegunle zuwa Ekiti a jihar Kwara sun shiga hannun hukumar 'yan sintiri.
Wani rikici da ya barke tsakanin yan bindiga a yankin karamar hukumar Fasakari dake jihar Katsina ya sa jagoran tawagar ya sa bindiga ya harbe yaronsa har Lahir
Yan sanda tare da haɗin guiwar sojojin Najeriya da yan Bijilanti sun samu nasarar dakile harin yan bindiga a kauyen Barawa dake karamar hukumar Batagarawa.
Shugaba Muhammadu Buhari ya mika sakon ta'aziyya ga iyalan yan sa kai sama da 60 da yan bindiga suka kashe a jihar Kebbi, ya nemi jami'an tsaro su kara kaimi.
Masu garkuwa da mutane sun sako dagaci da sauran mutane 35, bayan biyan N26 miliyan a matsayin kudin fansa, bayan wadanda aka yi garkuwan dasu sun kwashe kwana.
Wasu tsagerun yan bindiga sun bi dare, sun bude wa al'umma wuta a kauyen Paikpa dake jihar Neja, sun kashe akalla mutum biyar kuma sun jikkata wasu da dama.
'Yan bindiga sun halaka rayuka biyu tare da sace babban faston cocin katolika, Rabaren Joseph Akeke, a yankin Kudendan da ke jihar Kaduna wurin karfe 1 na dare.
Yan bindiga
Samu kari