Yan bindiga
Yan sandan jihar Imo sun kashe yan bindiga biyar da ake zaton yan kungiyar awaren IPOB ne a wani musayar wuta da suka yi a safiyar Lahadi, 20 ga watan Maris.
‘Yan bindiga sun halaka wani malami da wasu mutane hudu a layin Lasan Tabanni da ke cikin karamar hukumar Birnin Gwari da ke Jihar Kaduna. Maharan sunyi garkuwa
Yan ta'adda sun sake kai hari kauyen Kaduna bayaɓ rabawar daren yau Alhamis. sun jikkata wani mutum ɗaya da harsashi, sun kuma tasa keyar mutum 47 a Kaduna.
Rundunar yan sandan birnin tarayya tare da hadin gwiwar sojoji sun dakile wani yunkuri na garkuwa da mutum sannan suka ceto wanda aka sace a yankin Gwagwalada.
Dakarun yan sandan ƙasar nan dake Abuja da taimakon sojoji da yan Bijilanti sun yi nasarar dakile harin wata tawagar masu garkuwa da mutane a birnin Abuja.
Jami'an tsaro na hadin gwiwa da suka hada da sojoji, yan sanda da yan sakai da ake kira vigilante a ranar Laraba da yamma sun dakile wata harin da yan bindiga s
Sakataren gwamnatin jihar Katsina, Dakta Mustapha Inuwa, ya karyata rade-radin da ake yi na cewa yana da wata alaka da yan bindiga da rashin tsaro a jihar.
Wani jagoran tawagar yan bindiga da ya haɗu da fushin sojojin Najeriya ya fara yi wa jama'ar ƙauye barazanar kaddamar da harin ta'addanci domin ɗaukar fansa.
A kalla hudu daga cikin ‘yan ta’addan ne sojojin Operation Whirl Stroke (OPWS) da ke aiki na musamman a Benue suka kashe. Wasu da dama sun tsere daga sansanin.
Yan bindiga
Samu kari