Yan bindiga
Benue -Akalla dilolin katako timba guda goma sha shida suka rasa rayukansu a sabon harin da yan bindiga suka kai Mbagwen a karamar hukumar Guma ta jihar Benue.
Rundunar sojojin Najeriya sun ci karo da wata mota da ta kinkimo tulin miyagun makamai. An taki sa’a, yayin da motar da ta biyo ta gaban wasu Dakarun Sojoji.
A kalla mutane uku ne wasu da ake zargin yan bindiga ne suka bindige har lahira a karamar hukumar Batagarawa ta Jihar Katsina. Vanguard ta kuma rahoto cewa an
Wasu tsagerun yan bindiga a yammacin ranar Litinin, 20 ga watan Yuni sun kaddamar da wani sabon hari a kan al’ummar karamar hukumar Guma da ke jihar Benue.
An ceto maniyyatan hajjin bana na jihar Sakkwoto bayan sun dauki awanni a hannun 'yan bindigan da suka yi garkuwa dasu a sa'o'in farko na ranar Talatan nan.
Rahoton dake hitowa daga jihar Jigawa sun nuna cewa wasu miyagun sun yi garkuwa da mahaifiyar ɗan takarar Sanatan Jigawa ta tsakiya na jam'iyyar APC mai mulki
Wasu tsagerun yan bindiga da ake zargin mambobin ƙungiyar IPOB ne su ta da fitacciyar kasuwa a yankin ƙaramar hukumar Aguata da ke jihar Imo ranar Litinin.
Ragowar fasinjoji 50 da aka sace a harin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna suna fuskantar barazanar cizon macizai da ciwuka masu matukar illa da barazana garesu.
Shugaban Angwan Fada da ke kauyen Rubu inda ‘yan bindiga suka yi garkuwa da wasu jama'ar coci a ranar Lahadi, Elisha Mari ya fita daga hannunsu kuma sun nemi ya
Yan bindiga
Samu kari