Yan bindiga
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka wani tantirin shugaban dabar 'yan bindiga a jihar Zamfara. Sojojin sun hallaka shi ne yayin wata arangama.
Dakarun sojin Najeriya sun yi nasarar kashe wani dan bindiga da ya shahara da kona gidaje da garkuwa da jama'a a Katsina. Soji sun yi raga raga da Yusuf Gwamna.
Wasu mutanen kananan hukumomi uku na jihar Katsina sun shiga yarjejeniyar yin sulhu da 'yan bindigan da suka addabe su. Sun fara ganin sabon sauyi.
Jami’an tsaro da suka hada da 'yan sanda, DSS da 'yan banga, sun kubutar da fastoci biyu da aka sace a Adamawa. An kama daya daga cikin wadanda suka kitsa harin.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai harin ta'addanci a jihar Kwara. 'Yan bindigan sun kashe shugaban kungiyar Miyetti Allah, bayan sun farmake shi a gaban gidansa.
Rahotanni sun ce wasu da ake zargin yan bindiga ne sun kai farmaki gidan Alhaji Yusha’u Ma’aruf da ke kauyen Zakirai, karamar hukumar Gabasawa a Kano a yau Asabar.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta samu nasarar cafke wasu mutane hudu da ake zargin 'yan bindiga ne. 'Yan sandan sun kwato kayayyaki masu yawa a hannunsu.
Rahotanni sun tabbatar da cewa yan bindiga da ake zaton yaran Bello Turji ne sun sace wani mutum da ya bayyana kansa a bidiyo a matsayin ɗan Ishyaka Rabiu.
Dakarun sojojin Najeriya na rundunar Operation Fansan Yanma sun samu nasarar dakile wani yunkurin yin garkuwa da mutane da 'yan bindiga suka yi a Katsina.
Yan bindiga
Samu kari