Yan bindiga
Dakarun sojojin Najeriya masu aikin samar da tsaro sun samu nasarar dakile wani harin ta'addanci da 'yan bindiga suka yi kokarin kai wa a jihar Zamfara.
Rahotanni sun tabbatar da cewa Sojojin 'Operation Fansan Yanma' sun kashe 'yan ta'adda 12 a kauyen Maigora, Faskari, suka kwato babura da dama daga hannunsu.
Dakarun sojojin saman Najeriya sun samu nasarar yin luguden wuta kan maboyar 'yan bindiga a jihar Katsina. Sojojin sun hallaka miyaginmasu yawa a farmakin.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hare-haren ta'addanci a wasu kauyukan jihar Kaduna. 'Yan bindigan sun tursasa mutane zuwa cikin daji.
Sabon rahoto ya nuna cewa tsohon shugaban kasar Nijar, Ibrahim Baré Maïnassara ne ya kafa rundunar Lakurawa a 1997 domin yaki da masu satar shanu.
Rahotanni daga yankin ƙaramar hukumar Kachia ta jihar Kaduna na nuna cewa mahara sun tashi mutanen garuruwa 5, sun sace wasu matasa a rugar fulani.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun sace wani matashi mahaddacin Al-Kur'ani a jihar Katsina. 'Yan bindigan sun sace shi ne tare da mahaifinsa da 'yan uwansa.
Rundunar tsaro ta dakile harin ramuwar gayya na ‘yan bindiga a Mada, karamar hukumar Gusau, jihar Zamfara inda ta yi nasarar hallaka hatsabibin dan ta'adda.
Sojojin Najeriya sun kashe ‘yan bindiga 3 a Kaduna, sun kwato makamai, alburusai, wayar salula, magunguna da kayan abinci yayin farmaki kan ‘yan ta’addan.
Yan bindiga
Samu kari