Yan bindiga
Yayin da matsalar tsaro ke kara kamari, shugaban jamiyyar APC, Abdullahi Ganduje, ya bukaci gwamnati ta sauya dabarar tsaro ta hanyar maida dazuka sansanonin sojoji
Majiyoyi sun ce wasu yan bindiga da ake zargin makiyaya ne sun kashe wani jami’in ‘yan sanda da wani mutum a kauyen Ikyac-Gev da ke Makurdi a jihar Benue.
'Yan bindiga sun kashe jigon APC da wasu mutum uku a Benue a wani harin kwantan bauna da suka kai garuruwa biyu. An ce wannan ne hari na biyu a cikin makonni biyu.
Rundunar sojojin Najeriya na ci gaba da samun galaba kan miyagu da yan bindiga bayan kisan wani mashahuri mai suna Abubakar da aka fi sani da Mallam.
Bayan korafi Bulama Bukarti, Sheikh Ibrahim Aliyu Kaduna ya caccake shi kan zargin cewa malamai sun yi shiru bayan kisan limami shi a jihar Zamfara.
Karamin ministan tsaro, Bello Matawalle, ya bayyana cewa an samu nasarar hallaka 'yan ta'adda masu dumbin yawa a karkashin gwamnatin Shugaba Bola Tinubu.
'Yan bindoga dauke da makamai sun kai hare-hare kan wasu kauyuka a jihar Zamfara. A yayin hare-haren na ramuwar gayya sun kashe mutum 12 tare da sace wasu.
'Wasu 'yan bindiga sun kai sabon hari jihar Filato tsakar dare a lokacin da mutane ke barci. Sun kashe mutane 6 a karamar hukumar Barikin Ladi, sun jikkata da dama.
Yayin da kashe-kashe ya yi yawa a Benue, Majalisar Wakilai ta zargi Gwamna Alia da watsi da dokar hana kiwo a fili, wanda ke haddasa rashin tsaro a jihar.
Yan bindiga
Samu kari