Kashim Shettima
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa bai sanar da tsohon gwamnan jihar Borno, Sanata Kashim Shettima, cewa shine ainahin abokin takararsa a zaben 2023 ba.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives (APC) a zaben 2023, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana Kashim Shettima a matsayin abokin takararsa.
Dan takarar shuagaban kasa a jam’iyyar All Progressives Congress APC na zaben 2023, Asiwaju Bola Tinubu, zai bayyana Kashim Shettima ko Babagana Zullum a matsa
Tsohon gwamnan jihar Borno, Kashim Shettima, ya ce rikicin da ya dabaidaye ‘yan majalisar dattawa na jam’iyyar APC ya shiga rudani, kuma ana ta tattaunawa a kai
Bola Tinubu ya nuna wanda yake so ya zama Mataimakinsa a zaben 2023. Sanata Kashim Shettima shi ne wanda aka fi tunanin zai zama abokin takarar Tinubu a badi.
Za a ji cewa majiya mai karfi ta bayyana cewa tsohon gwamnan jihar Borno, Sanata Kashim Shettima ake tunanin Bola Ahmed Tinubu zai zaba su yi takara a tare.
Kashim Shettima, tsohon gwamnan Borno, ya ce zai zama “bala'i” ga jam’iyyar APC idan ba a zabi Bola Tinubu ba, tsohon gwamnan Legas a matsayin dan takarar shuga
Sanata Kashim Shettima, tsohon gwamnan Jihar Borno ya kwatanta gabatar da Farfesa Babagana Umara Zulum da ya yi a matsayin magajinsa a mafi kyawun matakin da ya
An yi wa kanin Aisha Buhari, Mahmud Halilu Ahmad da aka fi sani da Modi nadin sarautar gargajiya a masarautar Adamawa. Lamidon Adamawa, Dr Muhammadu Barkindo Al
Kashim Shettima
Samu kari