Jihar Enugu
Mataimakin kakakin majalisar wakilai ya bayyana cewa yankin Kudu maso Gabas ya yi asarar N4trn cikin shekara biyu a dalilin dokar zaman gida da IPOB ta kakaɓa.
Gwamna Peter Mbah na jihar Enugu ya ce jiharsa tana rasa kuɗi naira biliyan goma sakamakon biyayyar da mutane suke yi wa dokar zaman gida duk ranar Litinin.
Gwamnan jihar Legas Babajide Sanwo-Olu da gwamnan Enugu Peter Mbah na fuskantar ƙalubale saboda ƙararsu da aka kai kotun sauraron ƙararrakin zaɓe kan batun.
An tabbatar cewa tsohon gwamnan jihar Enugu Ifeanyi Ugwuanyi ya samu shiga jerin sunayen Shugaba Bola Tinubu da aka dade ana jira bayan watanni 2 da rantsarwa.
Jami'an hukumar 'yan sanda reshen jihar Enugu sun kai samame jami'ar kimiyya da fasaha ta jihar kuma an ce sun kama ɗalibai maza da mata da yammacin Jumu'a.
Shugaban hukumar NYSC, Birgediya Janar Yushau Dogara Ahmed, zai bayyana a gaban kotu domin bayar da shaida kan taƙaddamar satifiket ɗin gwamnan jihsr Enugu.
Yanzu muke samun labarin yadda wasu tsagerun 'yan bindiga suka kai hari kan ayarin tsohon gwamnan jihar Imo, inda suka hallaka wani dan sanda nan take a tawaga.
Wani matashi da aka bayyana sunansa da Chukwudi, ya rasa ransa sakamakon nutsewa da ya yi a ambaliyar ruwa da ta rutsa da shi a gidan da yake zaune a Enugu.
Tun bayan dawowar damokradiyya a 1999, takwas daga cikin jihohi 36 na Najeriya suna nan a yadda suke kuma har yanzu jam’iyyar adawa bata taba mulki a ciki ba.
Jihar Enugu
Samu kari