Zaben Najeriya
Bayan PDP ta tura tikitin takarar shugaban kasa zuwa Kudancin Najeriya, kakakin PDP, Debo Ologunagba, ya ce har yanzu Goodluck Jonathan dan jam'iyyar ne.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar adawa ta ADC na ƙoƙarin ƙara rikicewa a kan batun Shugabanci bayan ƴaƴanta a Arewa maso Gabas sun nuna Shugabansu.
Kungiyar Kiristocin Najeriya CAN, rashen Arewa ta bukaci 'yan Najeriya su yanki katin zabe da INEC ke yi domin kawo sauyi a zaben 2027 a Najeria da kuri'arsu.
A labarin nan, za a ji yadda Dele Momodu ya sanar da cewa jam'iyyar APC ce ƙashin bayan shirin PDP na mutunta tsarin karɓa-karɓa tare da mika takara Kudu.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya ce akwai hikima a mika tikitin takarar Shugaban Ƙasa zuwa Kudancin Najeriya a zaɓen 2027.
Hukumar INEC bayyana cewa jihar Osun ce ta farko a rajistar zaben 2027. Jihar Legas ta zamo ta biyu yayin da Kaduna ta zamo ta 1 a Arewa. Babu labarin Kano.
A labarin nan, za a ji yadda ƴan Najeriya ke fitowa suna ci gaba da rajistar katin zabe yayin da hukumar INEC ke shirin babban zaben kasar na a shekarar 2027.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a PDP, Gbenga Olawepo-Hashim ya soki tsarin rabon mulki, ya ce hakan taimakawa Bola Tinubu a zaben shekarar 2027 ne.
Dubunnan magoya bayan APC a Sokoto sun koma ADC saboda tsaro da talauci, inda Sanata Gada ya ce lokaci ya yi na ceto Najeriya daga gazawar masu mulki.
Zaben Najeriya
Samu kari