Zaben Najeriya
A labarin nan, za a ji magoya bayan Peter Obi da ke cikin hadakar adawa ta ADC na zargin tsagin Atiku Abubakar zai bayar da Daloli a neman takarar Shugaban Kasa.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya gana da tawagar tarayyar Turai (EU) kan zaben 2027. EU ta bukaci inganta zaben Najeriya bayan 2023.
Shugabannin hukumar tarayyar turai ta EU sun gana da hukumar INEC kan shirin zaben 2027. INEC ta bukaci gyaran dokar zabe domin kaucewa matsala a 2027.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce gwamnatin Bola Tinubu ta gaza magance matsalar tsaro a Najeriya. Ya bukaci kifar da Tinubu a 2027.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce zai iya hakura da takara a zaben 2027 idan wani matashi ya kayar da shi a zaben fitar da gwani.
A labarin nan, za a ji cewa Remi Tinubu ta sanar da irin wahalhalu da kiyayyar da ta sha a lokacin da Bola Tinubu ke takara da tikitin Muslim-Muslim.
Hukumar zabe ta INEC ta fitar da adadin mutanen da suka yi rajista a shirin mallakar katin zabe. Borno ta zamo ta daya yayin da Kano da Kaduna suke bayan Osun.
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, Yemi Osibanjo, Farfesa Attahiru Jega da wasu manyan kasa za su hada taro kan kawo sauyi a zaben Najeriya na 2027.
A labarin nan, za a ji cewa masoya bayan Peter Obi sun zargi ADC da saba alkawari a kan tsarin mulkin karba karba da aka amince da shi don ci gaban jam'iyya.
Zaben Najeriya
Samu kari