Zaben Najeriya
Jam'iyyar APC mai mulki da sauran 'yan adawa a Najeriya sun fadi wanda suke so ya zama sabon shugaban INEC a Najeriya. PDP da ADC sun bukaci mai gaskiya.
Yayin da wa'adin shugaban INEC, Mahmood Yakubu ke kokarin karewa, 'yan Najeriya sun bayyana wanda suke so ya zamo sabon shugaban hukumar INEC a Najeriya.
A labarin nan, za a ji yadda dan takarar Shugaban Kasa a zaben 2023 karkashin LP ya bayyana cewa gwamnatin Najeriya ta kawo tasgaro a siyasar kasar.
Jam'iyyar PDP reshen jihar Abia ta ce Goodluck Jonathan na da cikakken hakkin tsayawa takarar shugaban kasa a 2027, amma sai ya bi tsarin jam’iyya da kundin kasa.
Majalisar Dinkin Duniya ta gargadi jam'iyyun siyasa a Najeriya da su gujewa amfani da kalaman kiyayya, cin mutuncin juna da kage yayim shirin zaben 2027 mai zuwa.
Jam'iyyar APC ta yi wa sakataren ADC na kasa, Rauf Aregbesola martani kan cewa ADC za ta kwace mulki a hannun Tinubu a Najeriya da kifar da APC a Legas.
Bayani kan cancantar Goodluck Jonathan a 2027: Abin da kundin tsarin mulki, kotu da masana suka ce game da yiwuwar sake zamansa shugaban Najeriya a nan gaba.
Sakataren jam’iyyar ADC na kasa, Ogbeni Rauf Aregbesola, ya ce ADC za ta kwace mulki daga Shugaba Bola Ahmed Tinubu da kuma jihar Lagos a zaben 2027.
Tsohon dan majalisa daga jihar Plateau, Dachung Bagos ya bukaci hukumar zabe mai zaman kanta, INEC ta hukunta Shugaba Tinubu kan fara tallata shi da ake yi.
Zaben Najeriya
Samu kari