Zaben Najeriya
Jam'iyyu fiye da 10 ne suka ahlarci taron Ibadan, wanda jiga-jigan adawa suka tattauna kan abubuwan da suke fuskanta a siyasar Najeriya gabanin 2027.
A labarin nan, za a ji cewa mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima da Babagana Zulum sun haɗu a Abuja an fitar da wanda zai yi takarar gwamna a Borno.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya bai wa Femi Gbajabiamila da Ibrahim Masari alhakin sa ido kan zaɓukan fidda gwani na APC gabanin zaɓen 2027.
A labarin nan, za a ji cewa masarautar Ilorin ta bayyana muhimmancin sake ba wa shugaba Bola Ahmed Tinubu ya kara shekara hudu nan gaba yana mulkin Najeriya.
Shugaban jam'iyyar ADC, David Mark, ya tabbatar wa mambobinsu cewa jam'iyyar za ta shiga zabukan 2027 duk da hukuncin kotun da ya shafi kwamitinta na riko.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Ali Ndume ya kara samun damar koma wa majalisa bayan Mataimakin shugaban majalisar jiha, Abdullahi Musa Askira ya janye.
Gwamna Mai Mala Buni da 'yan APC a jihar Yobe sun amince da tsohon sakataren gwamnati jihar Baba Malam Wali ya yi takarar gwamna a zaben 2027 mai zuwa.
A labarin nan, za a ji cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya karyata rade-radin cewa gwamnatinsa ta ki cika alkawari ga yankin Arewa maso Gabas.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya fuskanci suka daga Collins Osuagwu da ya janye daga takarar shugaban kasa a zaben 2027 da ake tunkara.
Zaben Najeriya
Samu kari