Zaben Najeriya
A labarin nan, za a ji cewa fitacce a harkar waƙoƙin Najeriya a Legas, Ijoba Danku ya faɗa hannun wasu matasa da suka yi masa dukan kawo wuka saboda Tinubu.
Tsohon Minista Hadi Sirika ya ayyana neman kujerar Sanata a Katsina ta Arewa yau 24 ga Afrilu, 2026, sakamakon kiraye-kirayen al'ummar shiyyar Daura.
Yayin da ake ci gaba da shirye-shiryen tunkarar babban zabe mai zuwa, mun tattaro muku jihohin Arewa biyar da zabensu zai dauki hankali saboda wasu dalilai a 2027.
A labarin nan, za a ji cewa sanata Abdul Ningi ya dora alhakin matsalar da yan majalisa za su fuskanta yayin zabe mai zuwa a kan rashin aiwatar da kasafin kudi.
A labarin nan za a ji cewa tsohon dan takarar shugaban kasa, Omoloye Sowore ya bayyana ikiran Peter Obi a kan Arewa da neman kuri'a kawai ba wani abu ba.
Jam’iyyar APC ta dage zaben fitar da gwani na shugaban kasa daga 15-16 ga Mayu zuwa 23 ga Mayu 2026, yayin da na gwamna zai gudana 21 ga Mayun 2026.
Jam'iyyar APC za ta fara sayar da fom din takara daga 25 ga Afrilu, 2026, sannan za ta gudanar da zaben fitar da gwani na shugaban kasa a ranar 23 ga Mayu.
Hukumar INEC ta fara shirin zaɓen 2027 a yau 23 ga Afrilu, 2026, inda ta ba jam'iyyun siyasa wa'adin kwanaki 38 domin gudanar da zaɓukan fitar da gwani.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gana a boye da gwamnonin APC a fadar gwamnati Abuja, inda aka fara taron da yamma bayan sauyin wuri daga dakin majalisa.
Zaben Najeriya
Samu kari