EFCC
Tsohon gwamnan jihar Anambra, Peter Obi, wanda a sirrance ya mallaki kamfanoni a ketare ya na daga cikin 'yan siyasar Najeriya da Premium Times ta ruwaito.
Hukumar EFCC, ta kama wani matashi mai shekaru 21, Jatto Sheriff Umar, bayan ya yi amfani da sunan Mark Zuckerberg don damfarar mutane a kafar sada zumunta yana
Tun a shekarar 2019 gwamna Nasir El-Rufai ya nada Malam Ismail Umaru Dikko a matsayin Darekta Janar na KASUPDA. Kafin nan yana cikin masu ba gwamna shawara.
Babbar kotun tarayya dake zaune a Abuja ta yanke wa Faisal, dan gidan AbdulRasheed Maina, tsoohon shugaban hukumar fansho, hukuncin shekaru 14 a gidan gyara hal
Gwamnatin jihar Kano ta yi bayani kan batun kame Hajiya Hafsat Ganduje da aka ce EFCC ta yi, an ba da sanarwar cewa, ba gaskiyab bane, tana nan a gida lafiyarta
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, za ta daukaka kara kan hukuncin da Mai shari'a Inyang Ekwo na babbar kotu.
Bayan kai karar mahaifiyarsa ga EFCC, dan Ganduje ya cilla zuwa kasar Egypt saboda gudun abin da zai iya biyo baya daga iyayen nasa. Inji majiyoyi masu tushe.
A yau ne aka tabbatar da nadin wasu jami'ai da shugaba Buhari ya nada a hukumar yaki da yiwa tattalin arzikin kasa ta'annati (EFCC). Mun kawo muku sunayensu.
Abdulrasheed Bawa, shugaban hukumar yaki da rashawa da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ya bayyana gaban Mai shari'a Sedoton Ogunsanya Ikeja.
EFCC
Samu kari