
Hukumar EFCC







Hukumar EFCC mai yaki da rashawa ta tsare wasu manyan jami'an hukumar Hajji ta kasa, NAHCON bisa zargin almundahana a Hajjin shekarar 2025 da aka yi.

Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ICPC, Musa Aliyu, ya bayyana cewa yin hukunci kadai ba zai kawo karshen matsalar cin hanci da rashawa ba.

Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya halarci wani taron gangamin jama'a. Tambuwal ya ce dole ne a hada kai don kifar da gwamnatin APC.

A labarin nan, za a ji yadda Naja'atu Muhammad, fitacciyar 'yar gwagwarmaya a Najeriya ta zargi gwamantin Bola Ahmed Tinubu da zalunci da tauye hakkin jama'a.

Tsohon gwamnan jihar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal ya nuna damuwarsa kan yadda EFCC ta zama karen farautar gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu.

A labarin nan, za a ji yadda hukumar EFCC ta samu gano sabuwar dabarar 'yan siyasa na samun kafar wawashe kudin jama'a da zarar sun ci zabe kafin shiga ofis.

A labarin nan, za a ji cewa hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin Najeriya zagon kasa, EFCC ta wanke kanta daga zargin da ADC ta yi kan binciken 'yan adawa.

Tsohon gwamnan jihar Sakkwato, Sanata Aminu Waziri Tambuwal ya bar hedkwatar hukumar EFCC bayan shafe kwana guda a tsare jan zargin cire kudi N189bn.

Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta nuna rashin gamsuwarta kan kamun da hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa (EFCC) ta yi wa Aminu Waziri Tambuwal.
Hukumar EFCC
Samu kari