EFCC
Hukumar yaki da rashawa da masu yiwa arzikin kasa ta'annati, EFCC, ta ce ta kama wani mutum a filin jirgin Malam Aminu Kano, da katinan banki guda 576, Premium
Hukumar EFCC, ta gurfanar da wani Ishaq Abubakar gaban Mai Shari'a P.Lifu na Kotu Trayya da ke zamanta a Ikoyi, kan laifuka 11 da suka shafi intanet. The Punch
Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC ya saki tsohon ministan sufuri, Femi Fani Kayode, bayan sa'o'in da ya kwashe a ofis
Jami'an hukumar EFCC sun kama wasu matasa 60 da ake zargin Yan Yahoo ne a wani otel a Abeokuta inda suka shirya wata liyafa don karrama wadanda suka yi fice wur
Wata babbar kotun tarayya da ke zama a Yenagoa, jihar Bayelsa, ta bada umarnin haramta wa hukumar yaki da rashawa ta EFCC gurfanar da Sanata Dickson baki daya.
Hukumar EFCC, ta nemi taimakon 'yan Nigeria wurin neman wasu mutane hudu da ta ayyana nemansu ruwa a jallo kan damfara. Hukumar a shafinta na Facebook, a ranar
Babbar kotun da ke zama a Abuja a ranar Litinin 8, ga watan Nuwamba ta yanke wa Abdulrasheed Maina, tsohon shugaban hukumar fansho ta kasa shekaru 8 a gidan gya
Babbar Kotu Tarayya, Abuja a ranar Litinin 8 ga watan Nuwamba ta yanke wa Abdulrasheed Maina, tsohon shugaban hukumar Fansho na kasa, shekaru 8 a gidan yari bay
A ranar Litinin, 8 ga watan Nuwamba, Hukumar EFCC, ta yi nasarar kan karar da ta shigar kan Abdulrasheed Maina, tsohon shugaban hukumar yi wa tsarin fansho gara
EFCC
Samu kari