Daukan aiki
Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF) ta bude shafin daukar sababbin ma'aikata karkashin Basic Military Training Course (BMTC) 47/2026 yau Alhamis.
Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da shirin Hire from Nigeria, tare da burin samar da ayyukan yi miliyan ɗaya ga ’yan Najeriya a kasuwannin duniya nan da 2030.
Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da shirin “Hire from Nigeria” domin hada kwararrun ’yan Najeriya da masu daukar ma’aikata daga kasashen ketare cikin sauki.
Attajirin duniya Bill Gates ya gargadi cewa fasahar AI na iya sa ayyuka da dama su bace har abada, musamman yayin da robots ke kara maye gurbin ma'aikata.
Kanada na shirin karɓar ma’aikatan ƙasashen waje 230,000 a 2026. Ga yadda ’yan Najeriya za su iya neman aiki ta TFWP da matakan samun izinin aiki.
Alhaji Aliko Dangote ya yi alkawarin N600m ga LASU domin ɗakin kwanan ɗalibai mata, tare da bai wa waɗanda suka samu digiri na farko damar samun aiki.
CDCFIB ta ce za a kammala daukar ma’aikata zuwa NSCDC, NIS, NCoS da Fire Service cikin makonni hudu, tare da gargadin masu neman aiki kan ’yan damfara.
A labarin nan za a ji cewa hukumar kula da man fetur ta kasa ta ankarar da masu neman aiki a NUPRC da su kula da wasu sababbin yan damfara da suka shigo gari.
X ya sanar da dakatar da shirin rabon kudaden shiga ga masu ƙirƙira daga Satumba 2026 tare da ƙaddamar da sabon shirin lada ga masu wallafa abun ciki na asali.
Daukan aiki
Samu kari