Donald Trump
Iran ta mika wa Amurka daftarin sulhu da tsagaita wuta mai dauke da sharuda 10, wanda ya haɗa da buɗe mashigar ruwan Hormuz da daina yaƙi a Lebanon da Yemen.
Shugaba Trump ya amince ya dakatar da kai hari kan Iran na tsawon makonni biyu yau Talata, 7 ga Afrilu, 2026, bayan sanya baki da Pakistan ta yi yau.
Shugaba Trump ya yi barazanar ruguza manyan gadoji biyar na Iran, ciki har da Sadr da Lake Urmia, a matsayin dabarun durkusar da tattalin arzikin kasar Iran.
Rahotanni sun nuna cewa kowace gangar danyen mai ta Amurka ta kara tsada zuwa kusan Dala 116 bayan an fara yada labarin lao hari tsibirin Kharg na Iran.
Shugaba Donald Trump ya gargaɗi Iran cewa zai shafe ta daga doron duniya a yau Talata, 7 ga Afrilu, 2026 muddin ba a buɗe mashigar Hormuz kafin karfe 8:00 ba.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana tsantsar mamakinsa kan yadda yan jamhuriyar musulunci ta Iran ke cewa a karo bayan an jefa masu bama-bamai.
Shugaban Iran da mutane miliyan 14 a kasar za su fito wuraren da Trump ya ce zai kai hari kan bude mashigar Hormuz. Masoud Pezeshkian na cikin mutanen.
Jakadan Iran a Pakistan, Reza Amiri Moghadam ya ce nan ba da jimawa ba za a sanar da matsaya game da tattaunawar tsagaita wuta a rikicin Gabas ta Tsakiya.
Wani mummunan hari da kasar Isra'ila da Amurka suka kai Iran ya sauka kan wajen da Yahudawa suke taruwa suna bauta a Tehran. hrain ya lalata wajen bautar baki daya.
Donald Trump
Samu kari