Jam'iyyar APC
Jim kadan da karbar ragamar mulki, Bello ya samu rahoton kwamitin shiyya na jam’iyyar gabanin taron gangamin APC da ke tafe nan gaba. Yanzu dai shi ne shugaba.
Rikici ya hautsine tsakanin ‘yan takarar gwamna a jam’iyyar APC na zaben 2023 mai zuwa, Murtala Garo, kwamishinan harkokin kananun hukumomi da na Kabiru Rurum,
Gwamnan jihar Neja kuma sabon shugaban kwamitin riko na APC ya bayyana cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari na goyon bayan sabon rawar ganin da yake takawa.
Kwamitin da aka kafa domin aiki kan tsarin rarraba mukaman APC ya mika rahotonsa ga shugaban kwamitin rikon kwarya na APC ta kasa, gwamna Yahaya Bello, a Abuja.
Gwamnan jihar Neja, Abubakar Sani Bello, ya bayyana cewa an dan dauki tsawon lokaci yanzu da ya fara aiki a matsayin shugaban riko na jam’iyyar APC ta kasa.
Gwamna Abubakar Sani Belli na jihar Neja ya zama Shugaban kwamitin rikon kwaryan jam'iyyar All Progressives Congress (APC) bayan tunbuke Gwamna Mai Mala buni.
Sanata Abdullahi Adamu ya yi watsi da rade-radin da ke yawo a kafofin watsa labarai cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari na goyon bayansa don zama shugaban APC.
Jami'an tsaro sun mamaye sakateriyar jam'iyyar All Progressives Congress (APC) dake Abuja.Rahotanni na nuna cewa Buhari ya tunbuke Mai Mala Buni daga mukaminsa
A cikin wata wasika da dan majalisar ya rubuta da hannu, kana aka yada a kafar sada zumunta na Facebook, an ga kalaman da ya yi cikin sauki, inda ya ce zamansa
Jam'iyyar APC
Samu kari