Jam'iyyar APC
Gwamnan jihar Kano dake arew amaso yammacin Najeriya, Dakta Abdullahi Ganduje, yace lokaci ya yi da mutanen arewa za su biya alkairin da Bola Tinubu ya musu.
Tsohon mataimakin kakakin majalisar dokokin jihar Kwara, Rt. Hon. Abubakar Shuka Baba, da wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar APC a karamar hukumar Kaima ta jihar.
Majalisar dokokin jihar Ebonyi za ta yi zama, ana kyautata zaton za a tsige mataimakin kakakin majalisar saboda ya ki komawa jam'iyyar APC mai mulki a jihar.
Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta sanar da ɗage babban gangamin taron ƙasa da ta shirya gudanarwa ranar 26 ga watan Fabrairu, 2022, har sai baba ta gani.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai gana da gwamnonin jam'iyyar APC domin tsayar da sabon ranar da za a gudanar da babban taron jam'iyyar mai mulki a kasar.
Gwamnan jihar Kani, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana bukatar 'yan siyasar APC su hada kai su kawo ci gaba a jihar Kano. Ya fadi dalilin neman wannan hada kai.
Bola Tinubu, jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC), ya sanar da matasan Najeriya cewa za su zama shugabannin kasar nan ne bayan ya kammala mulkinsa.
Hadimin Sanata Kabiru Marafa, Bello Bakyasuwa, ya koka kan farmakin da 'yan bangan siyasan Gwamna Bello Matawalle na Zamfara suka kai masa a kotu da ke Gusau.
Kungiyar hadin kan al’ummar musulmi, UMUL ta bukaci dan kabilar Ibo ya tsaya takarar shugaban kasa idan 2023 ta zo, The Sun ta ruwaito. Kungiyar ta musulmai ta
Jam'iyyar APC
Samu kari