Daurin Aure
Wani matashi dan Najeriya wanda ke da shekara 19 a duniya ya fada son wata yarinya yar shekara 17 kuma yanzu haka suna shirin shiga daga ciki nan da watanni.
Wani waliyyin amarya ya zabga abun kunya a gaban mutane da surikansa bayan ya sace kuɗin sadakin amarya ana dab da ɗaura a cikin wani masallaci a jihar Kano.
Wani taron bikin aure ya tarwatse bayan amarya ta gano wani ɓoyayyen sirrin ango. Amaryar ta gano cewa she angon nata yana da wata mata har ƴaƴa 7 bata sani ba.
Wata budurwa yar Najeriya ta wallafa bidiyo inda ta koka kan cewa za ta shiga sabon shekarar 2023 ba tare da mijin aure ba. Ta kuma gargadi mata kan 'feminism'
Wani mutum ya janyo muhawara a intanet bayan wani bidiyo nasa da ya fita, inda yake bayyana adadin matan da ya kamata a ce mutum ya aura. Mutumin ya ce a ganin.
Wata dattijuwa mai shekara 60 a duniya ta shirya yin komai domin kasancewa da matashin saurayinta mai shekara 27 a duniya. Suna ta shirya gudanar da aurensu.
Wani sabon ango dan Najeriya ya nemi saki a kotu kwana biyu bayan an ɗaura masa aure da sabuwar amaryarsa. Amaryar tasa dai ta zabgawa mahaifiyarsa mari ne.
Salamat Suleiman, wacce ba ta wuce watanni 2 da aure ba ya nemi saki a Kotu bisa hujjar cewa ruwan kwayar halittar Angonta a tsinke yake. Kotu ta basu shawara.
Wani daurin aure ya zo da tsaiko yayin da ango ya gaza samun zobe ya shiga yatsarsa daidai, lamarin da ya jawo cece-kuce a kafar sada zumunta, an yi martani.
Daurin Aure
Samu kari