Daurin Aure
Wani mutumi mai suna David Kaluhana mai shekarun 63 da ke da mata 15 da yara 107 ya bayyana cewa har yanzu yana son kari. Mutumin ya kuma bayyana cewa har.
Wani matashi ɗan Najeriya ya girgiza sosai bayan wacce zai aura ta nemi ya kawp N12m domin bikin aurensu. Hakan ya fusata matashin matuƙa inda ya ce ya fasa.
Wsta budurwa ta garzaya yanar gizo domin neman mijin aure. Budurwar mai samun N3.7m a wata, ta bayyana cewa tana son samun miji mai ɗaukar aƙalla N3m a wata.
Bidiyon wata budurwa da ta je coci da zummar neman mijin aure ko ta wane hali ya karade kafar sada zumunta ta TikTok. Sannan bidiyon ya janyo muhawara a kafar.
Bayan shafe tsawon shekaru tana jira, wata mata yar Najeriya ta samu miji sannan sun shiga daga ciki. Ta auri sahibinta mazaunin Amurka tana da shekaru 53.
Wasu sabbin ma'aurata sun ki yarda su bi rububin yin bikin da za su kure kansu. Sun kashe kuɗin ƴan kaɗan wajen shirya bikinsu. Hotunansu sun ɗauki hankula.
Kwanaki kaɗan da gama daurin auren yar uwarsu, yan uwan juna su 3 sun lakada wa ɗan uwansu dukan kawo wuƙa kan kudin sadaki har naira N250,000 a jihar Delta.
Fitacciyar mai amfani da kafar soshiyal midiya ta Facebook yar asalin jihar Kano Maimunatu Giwa ta bayyana cewa mijin da za ta aura ko dukanta ya ke yi ba zata
'Yan majalisar dokokin jahar Sokoto sun gabatar da wata doka da zata sanya rage yawan kudaden da ake kashewa a wajen bukukuwan aure, suna da na kaciya da akan
Daurin Aure
Samu kari