Jihar Cross River
Rundunar 'yan sanda ta ce ta samu nasarar kama wani dan takarar gwamna da wasu mutane uku kan zargin satar sama da naira miliyan 607 daga manhajar Patricia.
Wasu 'yan bindiga sun kai mummunan hari sakatariyar jihar Kuros Riba inda su ka bindige wani akanta a ma'aikatar ilimi a jihar, maharan sun biyo shi tun daga banki.
Tsohon gwamnan Kuros Riba, Ben Ayade ya sanar da mutuwar kanwarsa mai suna Janet Onigi Ateb wacce ta rasu a ranar Juma'a 24 ga watan Nuwamba a jihar.
Rundunar 'yan sanda ta kama dan takarar gwamna a jam'iyyar NNPP a 2023, Wilfred Bonse kan zargin damfarar wani kamfani naira miliyan 607 a Kuros Riba.
Ministan Abuja ya yi maganar yadda Gwamnan Ribas ya sa aka kona Majalisa. Wike yake cewa Idan doka ta na aik, babu kabilanci a siyasa kamar yadda aka kawo.
Kotu daukaka kara ta yi hukunci kan shari'ar Gwamna Otu na jihar Kuros Riba inda ta tabbatar da nasarar Gwamna Bassey Otu na APC tare da watsi da karar PDP.
Masu garkuwa sun sace wani Farfesa a Jami'ar Calabar da ke jihar Kuros Riba mai suna Patrick Egaga a daren jiya Lahadi 12 ga watan Nuwamba a gidansa.
Tsohon gwamnan jihar Cross Rivers, Ben Ayade, ya yi rashin nasara a kotun ɗaukaka ƙara. Kotun ɗaukaka ƙarar ta yi fatali da ƙarar da ya ɗaukaka kan zaɓen Sanata.
Rundunar 'yan sanda ta cafke tare da tsare shugaban matasa da wasu mutane 112 kan zargin kai hari gidan kakakin majalisar dokokin jihar Ribas a ranar Laraba
Jihar Cross River
Samu kari