Cristiano Ronaldo
Yan wasa 5 da Manchester United ke da-na-sanin siyar dasu
Manchester United tayi waiwaye adon tafiya, inda tayi dubi ga irin yan wasan da ta siyar a baya.
Dan wasa Cristiano Ronaldo na daf da shirin dawowa filin wasa
Ronaldo ya sanar da magoya bayan sa a shafin san a Instagram fa cewa, ya samu lafiya. @ Cristiano ya rubuta haka ne a shafin sa na Instagram
Cristiano Ronaldo ya sayi sabuwar motar Bugatti
Cristiano Ronaldo ya saye wata mota mai tsadar tsiya, da ake kira Bugatti. Ana tunani dai motar za ta fi Naira Miliyan 700 a kudin Najeriya.
Ronaldo ya baiwa Nani kyautar takalmin azurfan Euro 2016
Cristiano Ronaldo ya baiwa dan uwan kwallon sa na kasar portugal nani takalminsa na azurfa da aka bashi kyauta.
Har a cikin kewaye Cristiano Ronaldo na yin atisaye- Jose Fontes
wani abokin wasan Cristiano Ronaldo yace Tun yana yaro, Cristiano zai tsaya a fili bayan kowa ya tafi gida domin ya cigaba da atisaye.
Cristiano Ronaldo
Samu kari