Dan takara
Wasu ‘Yan APC sun je sakatariya, su na zanga-Zanga a kan cin alawus na N1.3bn da shugabanni suka yi. ‘Yan jam'iyyar sun ce ce an handame kudin ‘Delegates’.
A zabe mai zuwa, kuri’u fiye da miliyan 5 APC mai mulki take nema daga wajen masu sana’o’in hannu. Sanusi Garba Rikiji ya nuna APC za ta shawo kan mutanen Arewa
Kungiyar Ma’aikata ta fitar da ‘Dan takararta tsakanin masu neman mulki. Idan zabe ya zo, Ayuba Wabba ya ce duk za su hadu ne su zabi Peter Obi a zaben bana.
Kowa ya san shi da aikin addini, amma yanzu ya zama 'dan siyasa a a jam'iyyar APC. Rabaren Hyacinth Alia ya bayyana dalilin shi na neman zama Gwamnan Benuwai.
Rabiu Musa Kwankwaso wanda shi ne Dan takaran shugaban kasar na NNPP a 2023, ya busawa jam’iyya mai kayan marmari rai da ya je jihar Anambra a cikin makon nan.
A jiya Rabiu Musa Kwankwaso ya amince da kwamitin da zai taya shi yakin zabe a NNPP.Kwamitin na PCC ya kunshi shugabanni, majalisar BOT, da kananan kwamitoci.
‘Dan takaran Jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu ya ce lafiyarsa kalau. Bola Tinubu ya musanya rade-radin rashin lafiya, ya fadi abinda ke nuna koshin lafiyarsa.
Bola Tinubu ya ce yanzu haka yana kasar Saudi Arabia, ya je aikin Umrah kuma babu gaskiya a rade-radin cewa ya yi zama da Gwamnonin PDP a kan batun takara.
Atiku Abubakar zai zauna gefe yana kallon rikicin da ya kaure tsakanin ‘Yan G5. Alamu na nuna baraka ta shiga tsakanin Gwamnonin a kan ‘Dan takaran da za a bi.
Dan takara
Samu kari