Dan takara
Ana yawan yin hasashen cewa Jam'iyyar LP ce za ta lashe zabe mai zuwa. ‘Dan takaran NNPP, Rabiu Kwankwaso ya ce wajibi ayi hattara da irin wadannan hasashe.
Za a ji labarin yadda Shugaban Jam’iyya APC da ‘Dan takaran kujerar Gwamna suka gamu da hadari a mota, amma Ubangiji ya nuna masu aya, domin duk sun kubuta.
Shugaban North-South Progressive Alliance ya ce Sabi’u Yusuf ne yake duk abubuwan da ake ganin domin a karya Bola Tinubu a 2023, hakan yana neman kai shi kotu.
Kwamitin yakin neman zaben Atiku Abubakar, ya ce Bola Tinubu ya jawo Mutanensa su na zagin Shugaba Muhammadu Buhari, ya kuma abin da ya sa Tinubu yake hakan.
Atiku Abubakar ya bayyana abin da Jama'a ba su sani ba game da takarar Peter Obi. Daniel Bwala ya ce Obi ya sauya-sheka ne saboda ba zai samu tikitin 2023 ba.
Julius Nnamani yana ganin a ‘yan takaran shugaban kasa a 2023, Peter Obi ne mafita, ya ce shi ne zai iya maganin bashin da kuma ya fito daga kudancin Najeriya.
Gwamnan Ondo ya yarda Najeriya tana cikin ha’ula’i, ya fadi wanda zai ceci al’umma. Rotimi Akeredolu yana fatan burin da suke da shi a Aso Rock zai tabbata.
Za a ji Jam’iyyar APC ta rasa wasu daga cikin Shugabannin mazabun ta a jihar Delta. Tsofaffin shugabannin za su marawa Atiku Abubakar da Sheriff Oborevwori baya
Isaac Fayose ya ce Gwamna Nyesom Wike yana yi wa Bola Tinubu aiki a Ribas, ‘Danuwan fitaccen ‘dan siyasar ya fadawa magoya bayan Peter Obi lakanin cin zabe.
Dan takara
Samu kari