Dan takara
Nyesom Wike ya ce watsi da Gwamnonin PDP ya jawo aka sha kasa a hannun APC. Wike ya ce yana cikin wadanda suka dage dole sai mulki ya koma hannun ‘Dan Kudu.
Wasu jihohi sun kai karar gwamnatin tarayya har gaban kotun koli a game da yadda aka gudanar da zaben shugaban kasa, sn yi dace duka wadannan jihohi na PDP ne.
Bola Tinubu ya maidawa Atiku Abubakar martanin shigar da kara/ Jawabin Festus Keyamo ya yi ikirarin watsi da tsarin karba-karba ya jawo Atiku ya rasa takara.
A zaben shekarar nan, wasu daga cikin ‘ya ‘yan manyan Najeriya sun nemi kujerun siyas, za a ji yadda ‘Ya ‘Yan Gwamnoni da Saatoci suka kaya a zabukan na bana.
A madadin kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa, Dele Momodu ya ce PDP za ta shiga kotun zabe, akwai kwararrun Lauyoyin da a shirye suke da su taimaka masu.
Ibrahim Badamasi Babangida ya yi magana kan sakamakon zaben sabon shugaban kasa. Janar Babangida yana ganin zababben shugaban kasar ya cancanci ya yi mulki.
Hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙin Najeriya zagon ƙasa ta gurfanar da ɗan takarar Majalisar Dattawa na Kano ta Tsakiya na APC, Alhaji A.A Zaura a kotu.
Yadda NNPP ta rike Kano, da tasirin Peter Obi a Kudu su na cikin abubuwan ban mamaki da suka faru wanda har gobe mutanen Najeriya suke magana a game da su.
Gwamna Aminu Bello Masari ya amince da a chanza ma kwamishinoni guda biyu ma'aikatu, ya naɗa sabon Kwamishina tare da korar shugaban hukumar bada agajin gaggawa
Dan takara
Samu kari