Dan takara
Za a ji cewa tun a jiya da safe kafin a sanar da wanda ya ci zaben Gwamnan Kano, ‘Dan takaran Jam’iyyar PRP ya hakura, Salihu Tanko Yakasai ya godewa jama'a
An gama tattara kuri'u a Kebbi, babu wanda ya yi nasara tsakanin PDP da APC. Ratar ba za ta bada damar a ba APC nasara ba domin akwai kuri’un da aka kashe.
Za ku ji abin da ya faru da masu neman takarar Gwamnonin Jihohi a Najeriya domin yanzu wasu sakamako sun fito daga irinsu Kaduna, Bauchi, Legas, Oyo zuwa Kano.
Kwamishinan yada labarai da wayar da kan INEC ya ce idan an kammala kada kuri’a a rumfuna, jami’in PO zai shigar da sakamakon a EC8A, sannan a tura da BVAS.
INEC ta dauki kwangilar buga takardun zabe, ta ba ‘Yar takarar Gwamna a APC. INEC ta ce ba ta san cewa kamfanin yana da wata alaka da Aishatu Dahiru Binani ba.
Rufai Hanga ya ce INEC tayi kokarin ta ki karbarsa a matsayin ‘Dan takara. Duk da shugaban jam’iyya ya ce ba zai canza Ibrahim Shekarau, ya yi nasara a kotu
'Yan Majalisa 7 Daga Jihohin Arewa su na neman kujerar shugabancin majalisar wakilan tarayya ganin cewa zai yi wahala Femi Gbajabiamila ya zarce a karo na biyu.
A zaben nan na 2023 akwai Malaman Musulunci da Fastocin Kirista da ke takara. A wadanda suka fito takara na mukamai akwai Sheikh Ibrahim Khalil a jihar Kano
Femi Gbajabiamila ya tabo batun neman mukami a gwamnatin Tinubu. A jawabinsa jiya Gbajabiamila ya karyata jita-jitar cewa yana jiran Tinubu ya ba shi mukami
Dan takara
Samu kari