Babban bankin Najeriya CBN
Ministan ayyuka Babatunde Fashola, ya ce manufar sauya naira da babban bankin Najeriya (CBN) ya yi yana kuntatawa yan Najeriya kuma akwai bukatar sake duba shi.
A halin da ake ciki, 'yan Najeriya sun mamaye bankunan kasar nan saboda nuna bacin ransu da yadda ake hana su sabbin Naira. An ga wanda ya kutsa kai cikin CBN.
A ranar Alhamis, 2 ga watan Fabrairu, Babban Bankin Najeriya (CBN) ya umurci bankunan kasuwanci da su fara biyan kwastamomi sabbin kudi da aka sauya a kanta.
Labarin da muke samu ya bayyana cewa, dan takarar shugaban kasa Kwankwaso ya ce babu wanda zai iya hana dan takarar shugaban kasa a Najeriya sabbin Nairan nan.
Za ku ji labari cewa ‘Yan bindiga sun saki wani bidiyo suna ikirarin cewa suna da buhu-buhun sabin Naira da aka sauya wa fasali da suke sayen makamai da su.
Tsohon mataimakin shugaban kasan Najeriya kuma mai neman kuejrar shugaban kasa a zaben 2023, Atiku Abubakar ya bayyana cewa kada a sake kara wa'adin Naira.
Za a ji yadda Godwin Emefele ya ce ba zai yi aiki da duk wanda yayi aiki da Sunusi Lamido ba, sai ya kawo surukinsa ya bashi minting and printing ba a ka'ida ba
Gwamnan jihar Jigawa, Muhammad Badaru Abubakar, ya zargi babban bankin Najeriya ta hana sabbin takardun naira wanda ya jefa al'umma cikin halin kakanikayi.
Babban bankin Najeriya watau CBN ya jawo bankunan Microfinance da masu sana'ar POS domin kara bunkasa shirin musanya wa talakawa tsaffin kuɗi da sabbi a Zamfara
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari