Babban bankin Najeriya CBN
Za a ji labari cewa canza kudi ya jawo Sarkin Iwo ya zama daidai da Maroki. Abdurosheed Akanbi ya ce ba zai iya bugun kirji ya ce yana da N20, 000 a yanzu ba.
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano yayi kira ga bankuna dake kin karbar tsofaffin kudi a jihar kan cewa zai hukunta su. Ba su kadai ba,har ‘yan kasuwa.
Gwamnan jihar Ribas, Nyeson Wike, ya sake caccakar masu goyon bayan aiwatar da tsarin da CBN ya zo na shi na canja fasalin takardun naira don kuntata mutane.
A wani yanayi mai ban takaici da al’ajabi, a yanzu yan Najeriya da dama sun koma kwana a gaban ATM don samun damar karbar kudade daga asusun ajiyarsu na banki.
'Yan sanda sun fusata yayin da aka mamaye CBN na jihar Ondo daidai lokacin da bankuna suka daina amfani da tsoffin naira. Jama'a sun fusata, sun bayyana fushi.
'Yan POS da ke karbar sama da N200 wajen cire kudi za su fara fuskantar fushin doka nan ba da jimawa ba. CBN ya ce zai fara kama su a hankali nan kusa kadan.
A yau Talata, gwamnan babbam bankin Najeriya, Godwin Emefiele, ya bayyana cewa babu bukatar sake tsawaita wa'adin karban tsoffin takardun naira a Najeriya.
Masu zanga-zanga sun mamaye CBN babin jihar Edo yayin da Godwin Emefiele ya magantu kan wa’adin 10 ga watan Fabrairu ba tare da duba hukuncin kotun koli ba.
A Najeriya an shiga tashin hankali yayin da wasu kotunan kasar suka daina karbar tsoffin kudi duk da cewa kotun koli ta ce za a ci gaba da karbar ha 15 ga wata.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari