Calabar
Mai dokar barci ya buge da gyangyadi: An kama Dansandan dake garkuwa da mutane
Majiyarmu ta bayyana cewa a yanzu haka ana rike da Dansandan a barikin Sojoji na Eburutu dake cikin garin Calabar, kuma rahotanni sun tabbatar da ya mallaki manyan kadarori da dama a cikin garin Calabar.
Tirkashi: Mai gari yayi walankeluwa ya fada cikin kabari ya hana a binne wasu ma'aurata
Wata dagacin kauyen Ikot Uduak, da ke cikin karamar hukumar Calabar a jihar Cross River ta fada kabarin wasu ma'aurata a kauyen don hana a binne su. Kamar yadda Daily Post ta ruwaito, dagacin kauye, mai martaba Efio-Awan Asuqo...
Allah daya gari bambam: Garin da Maza da Mata ke magana cikin harshe daban daban
Sunan wannan gari Ubang, kuma yana nan ne a cikin karamar hukumar Obudu dake jahar, kuma hakan yasa jama’a da dama masu yawon bude suna tururuwa zuwa wannan gari don gane ma idanuwansu wannan abin al’ajabi.