Muhammadu Buhari
Majalisar dattawan Najeriya a ranar Laraba ta amince da Shugaba Muhammadu Buhari ta sake karban wasu basussukan $16,230,077,718, da €1,020,000,000 daga waje.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika bukatar tantance Farfesa Omotayo a matsayin sabon Darakta-Janar na Cibiyar Nazarin Siyasa da Dabaru ta NIPISS da ke Filat
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Attahiru Bafarawa ya bukaci shugaba Muhammadu Buhari da ya bar batun walwalar fadar sa ya kai ziyara yankin arewa maso yamman nan.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya na bukatar majalisar tarayya ta amince da kashe N5.2b don gyaran hanyoyin wutar lantarki na fadar shugaban kasa a kasafi 2022.
Kungiyar Kirista ta Pentecostal Fellowship of Nigeria, PFN, ta ce ala tlas kirista ne zai gaji Shugaba Muhammadu Buhari a shekarar 2023 domin yin adalci da kyau
Mai magana da yawun Shugaban kasa, Mr Femi Adesina, ya bayyana yadda ya daina zuwa Coci ranar Lahadi a Abuja saboda Faston na zagin Shugaba Muhammadu Buhari.
Shugaba Buhari na Najeriya ya ce zaj kafa tarin cike gibin kayayyakin more rayuwa kafin ya sallami kujerar shugabancin kasar a zabe mak zuwa. Ya ce aiki ne da b
Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ya ce marasa godiyan Allah ne kadai ba su yi wa Shugaba Muhammadu Buhari godiya bisa irin sadaukarwar da ya ke yi wa Nigeria a b
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya shiga jimami, ya Kuma mika sakon jajantawa ga iyalan wadanda bene mai hawa 22 ya ruguje dasu jiya Litinin a jihar Legas.
Muhammadu Buhari
Samu kari